Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Mohammed Bashir Talbari kan zaben kungiyar Tarayyar Turai

Sauti 03:29
zaben kungiyar Tarayyar Turai
zaben kungiyar Tarayyar Turai RFI
Da: Azima Bashir Aminu

A yau Alhamis ake gudanar da zabukan wakilan majalisar Turai wanda zai bada dama ga ‘yan kasashen nahiyar zaben wakilan da za su wakilci kasashen na su a cikin majalisar. A shekara ta 2014 aka yi irin wannan zaben wanda ke da muhimmanci a siyasar kasashen Turai. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Mohammed Bashir Talbari mazaunin Leeds game da muhimmancin zaben.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.