Turai

Sweden ta sanar da yi watsi da tuhumar da take yiwa Assange

Wasu daga cikin masu goyan bayan Julian Assange
Wasu daga cikin masu goyan bayan Julian Assange REUTERS/Henry Nicholls

Wata Kotu a Spain ta samu wasu manyan jami’an tsohuwar gwamnatin Andalusia guda 19 da laifin cin hanci da rashawa mafi girma da aka taba gani a tarihin kasar.

Talla

Kotun ta samu mutanen ne da watandar euro miliyan 680 da aka ware domin marasa ayyukan yi da kuma kamfanonin dake fama da matsala.

Hukuncin kotu na zuwa ne a daidai lokacin da Firaminista Pedro Sanchez ke godon samun goyan bayan kafa sabuwar gwamnati.

Kotu a Birtaniya ta aike da mamallakin shafin Wikileaks mai kwarmata asirin gwamnatocin Duniya Julian Assange gidan yari na makwanni 50 bayan samunsa da laifin karya sharuddan belin da aka bashi a shekarar 2012, inda ya yi zaman gudun hijirar shekaru 7 a Ofishin jakadancin Ecuador don gujewa aika shi Sweden don fuskantar hukunci.

Julian Assange wanda aka kama shi a ranar 11 ga watan Aprilun da ya gabata bayan da Ecuador ta dauki matakin mika shi, yanzu haka zai shafe wa’adin na shekara guda babu mako biyu a gidan Yari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI