Turai

An ceto bakin haure a Ireland

Wasu daga cikin bakin haure yan kasashen Afrika
Wasu daga cikin bakin haure yan kasashen Afrika REUTERS/Antonio Parrinello

Hukumomin kasar Ireland sun sanar da gano wata mota dauke da baki 16 da aka kulle su a cikin wani sunduki, lokacin da ake kokarin shiga da su kasar ta jirgin ruwa.

Talla

Gano mutanen ya dada fito da matsalar safarar baki ta barauniyar hanya zuwa Turai da wasu kungiyoyi ke, bayan gano gawarwakin mutane 39 yan kasar Vietnam a London a watan jiya.

Hukumomin sun ce daukacin mutanen 16 na cikin koshin lafiya, yayin da ake cigaba da gudanar da bincike.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI