Zanga-zanga ta gurgunta al'amuran yau da kullum a Faransa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Dubban mutane ne suka fito a kan titunan birnin Faransa don ci gaba da yajin aiki da kuma zanga-zangar adawa da sabuwar dokar fansho, lamarin da ya yi matukar gurgunta al’amuran yau da kullum a sassan kasar.
Duk da cewa lamurra na neman rincabewa a kasar, gwamnatin ta bayyana cewar tana nan kan bakanta na yin watsi da bukatar kungiyoyin kwadago, dangane da soke sabuwar dokar sauya tsarin biyan kudaden fansho.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya duba halin da ake ciki a kasar ta Faransa cikin rahoton da ya hada.
Zanga-zanga ta gurgunta al'amuran yau da kullum a Faransa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu