Majalisar wakilan Amurka ta tsige Trump

Shugaban Amurka Donald Trump.
Shugaban Amurka Donald Trump. Reuters

Majalisar Wakilan Amurka ta kada kuri’ar tsige shugaba Donald Trump daga mukaminsa saboda samun sa da laifin saba ka’idar aiki da kuma hana ta gudanar da aikin ta.Yan Majalisu 230 suka amince da shirin tsige shugaban, yayin da 197 suka ki.Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna dawani mazaunin Amurka Garba Suleiman Krako Saminaka, inda ya fara tamayarsa ko wannan mataki ya ba shi mamaki.

Talla

Majalisar wakilan Amurka ta tsige Trump

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.