Bakonmu a Yau

Abba Sadik kan umarnin Trump na haramta wa 'yan nahiyar Turai shiga Amurka

Sauti 04:00
Le président américain Donald Trump lors de son allocution mercredi soir pour annoncer les mesures pour lutter contre le coronavirus. Le 11 marrs 2020.
Le président américain Donald Trump lors de son allocution mercredi soir pour annoncer les mesures pour lutter contre le coronavirus. Le 11 marrs 2020. Doug Mills/Pool via REUTERS

Shugaban Amruka Donald Trump ya bayyana haramta wa duk wani dan nahiyar Turai zuwa Amurka sakamakon yaki da cutar Corona, matakin da tuni ya sanya hannayen jari faduwa a duniyaTo domin sanin irin yanayin da matakin zai haifar tsakanin Amurka da turan Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da masani siyasar duniya Abba Sadik, ga kuma yadda firarsu ta kasance