Yadda aka gudanar da Sallar layya a Turai
Wallafawa ranar:
Musulmai, musamman ma 'yan Afrika da ke zaune a kasashen Turai sun yi bayanin yadda bukukuwan Sallar layya suka riske su a nahiyar, a daidai wannan lokaci da mahukunta a kasashen Turai ke daukar matakan sake killacewa ko garkame birane sakamakon sake bayyanar cutar coronavirus da ta yi duniya mummunar illa. Ahmed Abba, ya shirya shiri na musamman, inda Musulamai 'yan Afrika daga sassa dabam dabam na Turai suka bayyana yadda suka gudanar da shagulgulan Sallah babba.
Talla
Yadda aka gudanar da Sallar layya a Turai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu