Wasanni

Gasar neman cin kofin zakarun Turai ta zo da mamaki

Sauti 09:45
Kofin gasar zakarun Turai
Kofin gasar zakarun Turai Reuters

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad, ya yi nazari ne kan wasannin daf da na karshe na gasar neman cin kofin zakarun nahiyar Turai, inda kungiyoyi hudu da suka rage suka fito wato biyi a Faransa da kuma biyu a Jamus, bayan da aka sha mamaki a wasan daf da na kusa da na karshe na kungiyoyi 8.