Wasanni
Barcelona ta barar da finareti biyu kafin nasara da kwallaye biyu
Wallafawa ranar:
Barcelona ta lallasa UE Cornella da ci biyu da nema a gasar Copa del Rey a fafatawar da sukayi daren Alhamis ba tare da Messi ba.
Talla
Tun farko sai da Barcelona ta barar da fanareti biyu kafin ta yi nasarar cin kwallaye biyu bayan hutun Karin lokaci.
Golan UE Cornelle, Roman Juan mai shekaru 21 ya zama mai tsaron raga na farko da ya tsare kwallon Fenaretin Barca har sau biyu a wasa guda.
Miralem Pjanic da Ousmane Dembele duk sun barar da Fenaretin da suka samu a farkon wasan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu