Faransa
Mutane sun mutu bayan da jirgin saman dake dauke da su yayi hadari a Faransa
Wallafawa ranar:
Rahotanni daga kasar Faransa sun ce mutane 4 sun mutu sakamakon faduwar da wani karamin jirgi a birnin Paris.
Talla
Hukumar kula da agajin gaggawa tace jirgin kirar Robin DR 400 ya tashi ne daga Beauvais dake arewa maso yammacin birnin Paris amma sai aka tsince shi a wani fili kusa da Saint-Pathus, kuma tuni aka fara bincike akai.
ukumomin sun ce jirgin ya fadi ne kilomita 20 daga babban filin jirgin saman Charles de Gaulle dake Paris.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu