Faransa-Coronavirus

Faransa za ta fara sassauta matakan dakile Korona a watan Mayu

Shiugaban Faransa Emmanuel Macron
Shiugaban Faransa Emmanuel Macron REUTERS - CHRISTIAN HARTMANN

A watan gobe ne idan Allah ya nuna mana kasar Faransa za ta fara sassauta tsauraran matakan yakar cutar Coronavirus da ta kafa, musamman na takaita zirga-zirga.

Talla

Sanarwar Gwamnatin Faransa na cewa za’a bijiro da wasu matakan hana  ‘yan kasar India shiga kasar, gudun kada su shiga da cutar.

Sabbin dokokin da ake sa ran su fara aiki daga  watan gobe za su fara barin masu gidajen abinci da gidajen cinema su rika budewa jama’a.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.