Waiwayen Muhimman Labarai a mako

Sauti 20:07
Masoya Osama Bin Laden a birnin Quetta a lokacin da suke gudanar da Zanga-zanga a lokacin cika shekara da mutuwar shi a a Pakistan
Masoya Osama Bin Laden a birnin Quetta a lokacin da suke gudanar da Zanga-zanga a lokacin cika shekara da mutuwar shi a a Pakistan REUTERS/Naseer Ahmed

Shirin Waiwaye Adon Tafiya yakan diba muhimman labaran Duniya a Mako. Shirin ya yi bayani game da zaben Faransa da aka gudanar ranar 6 ga Watan Mayu da rikicin siyasar Myanmar da Hare haren da aka kai a Najeriya. A ranar 2 ga watan Mayu ne kuma aka cika shekara da kisan Osama Bin Laden da dakarun Amurka suka ce sun kashe a Pakistan