Waiwaye a game da muhumman labaran da suka faru a mako

Sauti 20:37
Ministan harkokin wajen Faransa, Laurent Fabius
Ministan harkokin wajen Faransa, Laurent Fabius REUTERS/John Vizcaino

Waiwaye adon tafiya, shirin da ke yin dubi a game da muhimman labaran da suka faru a mako.