Waiwaye adon tafiya, shirin da ke yin dubi a game da muhimman labaran da suka faru a mako.

Sauti 20:13
Sojin Mali da ke yaki da Mayaka a Arewacin kasar
Sojin Mali da ke yaki da Mayaka a Arewacin kasar Amnesty International

Shirin Waiwaye Adon Tafiya, kamar dai kowane mako, Awwal Ahmad Janyau, ya yi dubi ne a game da muhimman labaran da suka faru a makon da ya kawo karshe.