Waiwayen labaran Mako: An saki al Mustapha
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 19:56
Shirin waiwaye Adon Tafiya shiri ne dake bitar muhimman Labaran da muka kawo maku a Sati, domin tunatar da ku muhimman ababubuwan da suka wakana a Makon daya shede.