Mu Zagaya Duniya

Amnesty ta ce babu shaka Isra'ila ta aikata laifukan yaki a yankuna Falasdinawa

Sauti 20:15
FP PHOTO / MOHAMMED ABED

Rahotan Amnesty International ya ce babu shaka Isra'ila ta aikata Laifukan yaki a yankuna Falasdinawa, ko menene dalilan fasa kwai da tsohon babban kwamanda askarawa Najeriya ya yi kan cewa Gwamnatin da ta shudi ta taka rawa wajen kasa murkushe ayyukan Boko Haram. wadanan da ma wasunsu shine shirin mu zagaya duniya a wannan makon ya mayar da hankali a kai tare da Umaymah Sani Abdulmumin........