Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Kafa tutar Falasdinu a Majalisar dinkin duniya

Sauti 20:45
Reuters
Da: Umaymah Sani Abdulmumin
Minti 22

Shirin a wannan lokaci ya yi Nazari kan tasarin kada kuri'ar amincewa da kafa tutar Falasdinu da aka gudanar a zauran Majalisar dinkin duniya kamar na sauran kasashen duniya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.