Mu Zagaya Duniya

Tasirin Dawowar Shugaba Buhari Najeriya

Sauti 20:48
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya samu sauki.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya samu sauki. RFI Hausa/Sadou

Daya daga cikin Muhimman Batutuwan da Shirin Mu zagaye Duniya tare da Salisu Hamisu ya mayar da hankali a wanann makon shi ne dawowar Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari gida daga jinyar rashin lafiya. Shirin ya kuma tabo rawar da jihohi ke yi a fanni tattalin arziki, Kana akwai batun Siyasar Faransa.