sport

Wasannin Yau

Alexis  Palisson dan wassar zari-rugar kasar Franshi.
Alexis Palisson dan wassar zari-rugar kasar Franshi.

Hukumar kwallon kafa ta kasar Turkiya, ta haramta shiga dukan wani hilin wasar kwallon kafa da mabusar nan da ake kira VUVUZELA.Jakadan Amurika da na Britaniya a kasar Tajikistan sun tsumduma cikin ruwa ,a gaban dumbin jama’a yan kallo,a kan wata garda da su ka yi kan wassar kwallo da ta gudana tsakanin kasashen a gasar cinkoffi na duniuya a ranar 12 gawatan Yuni inda suka yi 1 da 1.A gasar cin koffin kasar Franshi Kungiyar kwallo ta Marseille da ke rike da koffin za ta karawa da Caennais ita kumaLyon da ta kassance kishiyar Marseille zata karawa da Monaco ,ranar assabar da lahadi ne za tajka ledar.Yan wasa kasar ta Franshi guda 5 ne za su gurfana a gabankomitin ladabtarwa dangance da yajin kin mutsa jiki a lokacinwassar cinkoffin duniya a kasar Afrikata kudu.Sun hada da :1- Patrice Evra, Nicolas Anelka, Franck Ribéry, Eric Abidal et Jérémy Toulalan.