Ghana
Marcel Desailly Ya Janye Daga Horas da 'Yan Wasan Ghana
Wallafawa ranar:
Marcel Desailly na Faransa ya janye daga cikin masu neman aikin horas da ‘yan wasan kwallon kafan kasar Ghana, domin maye gulbin dan kasar Serbia Milovan Rajevac.Marcel Desailly dan shekaru 42 na daga ciki ayarin da suka taimaka kasar Faransa ta bada mamaki wajen wasan kwallon kafa na cin kofin duniya cikin shekara ta 1998.