Wasanni

Wassanin Motsa jiki

Christophe Lemaître dan kasar Franshi da ya lashe gudun mita 100 a wassanin turai
Christophe Lemaître dan kasar Franshi da ya lashe gudun mita 100 a wassanin turai REUTERS/Dominic Ebenbichler

A game da wassanin cin koffin zakaru a kasar jumhuriyar Nijar ,sati na 2 sakamako ya sanar da cewa : Alkali Nassara Club------ASN Nigelec 2-1Sahel SC---------------ASGNN 0-1AS Police----------Olympic 0-0Jangorzo FC-----Racing NC -1-1Akokan------Dan kassawa 2-1US Gendarmerie-AS FAN 1-3AS Douane-Malbaza-3-1A halin yanzu dai AS Douane ke kan gaba da maki 6.Sai ASGNN -6URANA DA maki 4 kamar Olynpic da AS Police -Akokan -Alkali duka maki 4Na karshe kuma a koye :Malbaza- Ader-AS Nigelec, US-Gendarmerie da basu da maki ko daya. A Najeriya kuma a game da cin koffin zakaru :-Sunshine maki 12 ta na kan gabatare da -Dolphin FC ita ma mai maki 12-Warri Wolves maki 11-Shooting Stars 10A karshe a koye Plateau United maki 4Da Juth ita ma da maki 4A Najeriya Dan wassar nan Emma Ogoli ,ya mutu jiya bayan ya fadi a cikin hili a lokacin da kungiyar su ta Ocean Boys ke karawa da Kungiyar Tornadoes a garin Yenagoa.Shugaban komitin kasa da kasa na Olympic Jacque Rogge ya ba bu wata razana da su ka yi bayan sun samu takadar murabu ta babban darakatan Edgar Grospiron.Tsananin zubar dussar kankara mai yada da nauyi a kasar Amurika ,ya sa babbar rumfar wani hilin kwallo kafa ta ruguje a garin New York.Wanan rufa da ta ruguje ,ta na daya daga cikin manyen rufunonin hilayen kwallo na kasar mafi girma da ake ji.Yan wassar zari ruga ‘yan kasarAfrika ta kudu guda 2,Bjorn Basson da Chiliboy Ralepelle ,sun samu kan su daga ciki yan wassar da suke anfani da kwayoyin kara kuzari kamar yadda bincike ya nuna a kasar Irlande.