Wassanin da auren dan wassar zari ruga
Shugaban hukumar kwallon hannu na kasar France,Joel Delplanque ya sanar da cewa kasar ta aje takardatar ta,domin kassancewa wadda za ta dokar nauyin gassar cin koffin kwallon hannu ta duniya bangaren maza da zai gudana a ciki shekara ta 2017.Wanan kuma bayan wata guda da rabi ,da kasar ba ta yi nassarar samun dokar nauyin gassar ba ta kwallon hannu ta shekara ta 2015. Kasar dai ta kasance zakaran wassanin kasa da kasa na cin koffin kwallon hannu a shekara ta 2009 da kuma a cikin wanan shekara ta 2011.Yan wassar kwallon kaffa na kasar Japon,za su girka wata kungiya domin samun damar tautaunawa kan matsalolin su da kuma samun incin ne yin korafe-korafe idan an shiga hakin su.A yanzu haka dai ana menan sake sabin hanyoyi na gudanar da bincike kan yan wasa a game da gano jinsin su na ainahi.Ambroise Wonkan wani kwarare ta wanan fani shi ne ya sanar da hakan.Mike Tindall, dan wassar zari ruga na kasar Ingla, zai auri Zara Phillip ,’yar autar diyar kama -kunnan sarauniyar Ingla Elizabeth ta 2.Wanan kuma bayan dogowar soyaya ta shekara da shekaru.A game da zuwan kasashen Asiya a wassar Olmpique a garin London a shekara ta 2012,Kasar Palestine za ta karawa da kasar Thailand a karon farko cikin tarihi ,da wassa za ta gudana a gida,kuma Palestinu a matsayin kasa. Wassar za ta gudana ne a hilin wassa na Faisail Husseini da ke garin Al Ram kusa da birnin kuduse.
Wallafawa ranar: