Wasanni

Wasanni Kwallon Kulki ( Cricket)

Sauti
REUTERS/Alessandro Bianchi

Shirin labarin wasannin wannan makon zai duba yadda, a makon da ya wuce hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA ta bayar da sanarwar tabbatar wa nihiyar Africa yawan guraben ta a wasannin kwallon kafa na duniya da za a yi a shekarar 2015. Wannan dai yana nuna cewa nahiyar ta Africa za ta ci gaba da rike guraben ta 5, inda kuma za dunguma tare da sauran kasashen 31 da za su fafata a wasannin da za a yi a kasar Brazil. A da dai na so a rage wa nihiyar ta Africa guraben da ke da su, inda kuma za a kara wa wasu nahiyoyin.Shirin zai kuma duba casar cin kofin duniya na Kwallon Cricket da kasashen India, Bangladesh da Sri Lanka suke daukar nauyin shi, da kuma kalu balen da kasahen mu na nahiyar Africa suke da shi na tallafawa irin wadannan wasannin.