Kwallon kafa
Osaze Odemwingie Dake Westbrowmich Albion ya Tafi Nigeria Don Karawa Da Habasha Asabar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Osaze Odemwingie dake bugawa Club din West Browmich Albion dake Ingila ya koma gida Nijeriya domin shiga wasan kwallon kafan da Nigeria zata buga da kasar Habasha karshen makon nan da muke ciki.Garba Aliyu na dauke da wannan labari da kuma wasu cikin labarin wasannin.
Talla
Labarin Wasanni
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu