US Open

Woznaicki ta tsallake zuwa zagaye na biyu a US Open

Caroline Wozniacki 'yar wasan Tennis
Caroline Wozniacki 'yar wasan Tennis Reuters

Caroline Wozniacki ta samu nasarar Tsallakewa zuwa zagaye na biyu gasar US Open bayan ta samu nasarar doke ‘yae kasar Spain Nuria Llagostera Vives da ci 6-3 6-1, wanda hakan ke nuna alamun ‘yar wasar zata taka muhimmiyar rawa wajen lashe gasar.A zagaye na Biyu Caroline Wozniacki zata hadu ne tsakanin Arantxa Rust a kasar Holland ko kuma Elena Vesnina ta kasar Rasha.Serena Williams kuma a bana tana taka muhimmiyar rawa a gasar bayan kwashe lokaci bata wasa,