kwallon kafa

Carling Cup: Crystal Palace ta lallasa Man U

Dan wasan Manchester United Ravel Morrison yana share fuskar shi a lokacin wasa tsakanin Crystal Palece a filin wasa na Old Trafford
Dan wasan Manchester United Ravel Morrison yana share fuskar shi a lokacin wasa tsakanin Crystal Palece a filin wasa na Old Trafford REUTERS/Phil Noble

A wasan Quarter Final na Carling Cup, Manchester United ta sha kashi hannun Crystal Palace ci 2-1. Wannan ne karo na farko da Crystal Palace ta samu galabar United a Old Trafford tun bayan shekarar Alif 989.

Talla

Yanzu haka Crystal Palace ta tsallake zuwa Semi Final.

Idan har ta samu nasarar tsallakewa wasan karshe, zata hadu ne tsakanin Manchester City da Liverpool wadanda zasu kara da juna a wasan Semi Final kafin wasan karshe.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.