Najeriya

Keshi ya haramtawa ‘Yan wasan Eagle saka dan kunne

Kocin Najeriya Stephen Keshi
Kocin Najeriya Stephen Keshi @Next

A Najeriya kuma kocin Super Eagle Stepehn Keshi ya haramtawa ‘yan wasansa saka dan kunne a lokacin da suke bugawa kasarsu wasa. Inda yace hakan ya sabawa al’adar Najeriya. Keshi ya karbi aikin horar da 'yan wasan Super Eagle ne bayan sallamar Samson Siasia wanda ya kasa tsallakewa da 'yan wasan zuwa gasar cin kofin Afrika.

Talla

ko a bara Sir Alex Farguson ya haramtawa ‘yan wasan Manchester United saka ribbon abun kulle gashi a filin wasa kafin Hukumar FIFA haramta amfani da abun kulle gashi kwata kwata .

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI