Kwallon kafa
Ancelotti zai jagoranci PSG wasan Farko a League
Wallafawa ranar:
A karshen wannan makon ne Carlo Ancelott zai jagoranci PSG wasan farko a league, inda PSG zata karbi bakunci Toulouse a ranar Assabar. Tun kafin hutun Kirsemeti ne Carlo Ancelotti ya karbi aikin horar da PSG, sai dai ya samu galabar wasan French Cup da PSG ta buga a karshen makon jiya.
Talla
A ranar Assabar akwai wasa tsakanin :
Bordeaux v Valenciennes
Brest v Nice
Caen v Rennes
Dijon v Evian
Montpellier v Lyon
Nancy v Lorient
A ranar lahadi kuma
Marseille v Lille
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu