Kwallon kafa

PSG zata kece raini da Montpellier da ke jagorancin Tebur a Faransa

Kocin PSG Carlo Ancelotti
Kocin PSG Carlo Ancelotti AFP

A ranar Lahadi ne za’a kwashi ‘yan kallo a Faransa inda Paris Saint-Germain zata kece raini da Montpellier dake jagorancin Table. Karawa goma sha biyu ne dai ba’a samu galabar PSG. Sai dai maki daya ne tsakaninta da Montpellier a saman Tebur.

Talla

Paris Saint-Germain tana neman maimaita abun da ya faru ne a karawarsu a watan Satumba inda ta doke Montpellier ci 3-0.

A ranar Assabar akwai wasa tsakanin

Lorient da Lille,

Nancy da Toulouse

Marseille da Valenciennes

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.