Amurka

Henry zai kwashe wata yana jinya

Thierry Henry dan wasan New York Red Bulls
Thierry Henry dan wasan New York Red Bulls REUTERS/Mike Cassese

Thierry Henry dan wasan New York Red Bulls zai kwashe tsawon wata yana jinyar raunin da yaji, bayan ya samu rauni a lokacin da ya zira kwallonshi ta 9 a ragar kungiyar New England a bana.

Talla

Raunin da Henry ya ji zai haramta masa haduwa da David Beckham, a wasa tsakanin New York Red Bull da LA Galaxi a ranar Assabar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.