Faransa

Maki uku ne yanzu tsakanin PSG da Montpellier

Guillaume Hoarau na  kungiyar PSG
Guillaume Hoarau na kungiyar PSG AFP PHOTO / BERTRAND GUAY

Kungiyar PSG a ta datse yawan makin da ke tsakaninta da Montpellier zuwa maki Uku daga Shida bayan PSG ta doke Saint-Etienne ci 2-0. Har yanzu Montpellier ce ke jagorancin Tebur da maki uku amma saura wasanin uku a kammala gasar Frecnh league.

Talla

A karon farko bayan buga wasanni 13 ba tare nasara ba, kungiyar Marseille ta samu nasarar doke Nancy ci 1-0.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.