Tennis
Sharapova ta lashe kofin Italian Open
Wallafawa ranar:
Maria Sharapova ‘Yar kasar Rasha ta lashe kofin Tennis na Italian Open a jiya Lahadi bayan lallasa Li Na ‘Yar kasar China. Kuma wannan ne kofi na biyu da Sharapova ke lashewa a birnin Rome.
Talla
Yanzu Wannan ne kofi na 26 da Maria Sharapova ta lashe a rayuwarta.
A bangaren maza kuma A yau Litinin ne za’a yi fafatawar karshe tsakanin Novak Djokovic da Rafael Nadal, an dage wasan ne zuwa yau Litinin saboda ruwan sama da aka Tabka a birnin Rome a jiya Lahadi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu