Muharawa: Chelsea ta lashe gasar zakarun Turai

Sauti 10:08
'Yan wasan Chelsea a lokacin da suke murnanr lashe kofin Gasar Zakarun Turai bayan samun nasara akan Bayern Munich
'Yan wasan Chelsea a lokacin da suke murnanr lashe kofin Gasar Zakarun Turai bayan samun nasara akan Bayern Munich REUTERS/Dylan Martinez

A ranar 19 ga watan Mayu ne kungiyar Chelsea ta lashe kofin gasar Zakarun Turai karo na farko a tarihin kungiyar bayan samun galabar Bayer Munich ta kasar Jamus a bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Talla

Chelsea da Bayern Munich dai su ne kungiyoyin da suka yi waje da Barcelona da kuma Real Madrid. Manchester United kuma tun a karon Farko ne aka yi waje da ita, Arsenal Kuma AC Milan ce ta lallasa ta a zagayen Quarter Final kafin Barcelona ta yi waje da A C Milan.

Shirin duniyar Wasannin na wannan mako muharawa ce ya hada tsakanin magoya bayan wasu kungiyoyin kwallon kafa a Turai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.