Yau za a gurfanar da John Terry
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Yau ake sa ran fara sauraren karar tsohon Kyafitn din kungiyar kwallon kafan kasar Ingila John Terry, da ake zargi da yin kalaman nuna wariyar launin fata kan dan wasan baya na QPR Anton Ferdinand, sai dai dama ya musanta zargin.