Kwallon Kafa

Henry yace yana fatar komawa Arsenal

Dan wasan Aron Arsenal Thierry Henry lokacin da yake murnar zira kwallo a ragar Leeds United a gasar FA
Dan wasan Aron Arsenal Thierry Henry lokacin da yake murnar zira kwallo a ragar Leeds United a gasar FA REUTERS/Eddie Keogh

Thierry Henry yace yana fatar komawa buga wasa kungiyar Arsenal a Ingila, kamar yadda yake shaidawa Jaridar Sun. Kodayake Henry yace bai tattauna da Arsene Wenger ba amma yana tunanin hanyoyin da zai bi don komawa buga wasa a Arsenal.

Talla

Henry yace ya bugawa Arsenal wasa ne a watan Janairu saboda ‘Yan wasan kungiyar da suka je bugawa kasashensu wasa a gasar cin kofin Afrika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.