Kwallon kafa

Tsohon Kocin kasar Masar Al- Gohary ya rasu

Tsohon kocin kasar Masar, Mahmud Al- Gohary ya rasu.Al Gohary, wanda shi ne ya kai kasarsa gasar cin kofin duniya  a shekarar 1990, ya rasu ne yana dan shekaru 74 bayan ya yi fama da rashin lafiyar bugun zuciya.  

Marigayi Al - Gohary
Marigayi Al - Gohary www.google.fr
Talla

A rayuwarsa ta kwallon kafa ya taba bugawa club din kwallon kafar kasar, da Al Ahly, inda daga baya rauni ya sa dole ya hakura da kwallo.

Ya kuma taba rike club din Zamalek da club din kwallon kafar Kasar Oman da kuma Jordan.

 

 

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI