Tsren Motoci

Hamilton ya lashe Italian Formula One

Lewis Hamilton, dan tseren gudun motoci
Lewis Hamilton, dan tseren gudun motoci Reuters

Dan kasar Birtaniya Lewis Hamilton shi ne ya lashe gasar Italian Formula One a jiya lahadi. Sergio Perez ne na Mexico yazo a matsayi na biyu. Farnando Alonzo dirrban Ferrari shi ne yazo a matsayi na uku.