Kwallon Kafa

Mikel ya sabunta kwangilar shi da Chelsea

'Yan wasan Chelsea Victor Moses  John Obi Mikel dukkaninsu 'Yan Najeriya suna murnar kwallon da Mosses ya zira a ragar Shakhtar Donetsk a Stamford Bridge
'Yan wasan Chelsea Victor Moses John Obi Mikel dukkaninsu 'Yan Najeriya suna murnar kwallon da Mosses ya zira a ragar Shakhtar Donetsk a Stamford Bridge REUTERS/Stefan Wermuth

Dan wasan Najeriya John Mike Obi ya sabunta kwangilar shi da kungiyar Chelsea, inda ya kulla sabuwar yarjejeniyar shekaru biyar daga nan har zuwa 2017.

Talla

Mikel dai ya haska wa Chelsea sau 261 kuma ya zira kwallaye biyu ne a raga. Mikel ya lashe kofin Premier guda da kofin FA guda Hudu da Carling Cup guda da kuma gasar zakarun Turai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.