Tennis

Wawrinka ya doke Murray a Monte Carlo

Dan wasan Tennis Andy Murray na Birtaniya
Dan wasan Tennis Andy Murray na Birtaniya REUTERS/Daniel Munoz

Akwai yiyuwar matsayin Andy Murray na biyu a duniya na iya kubuce masa bayan ya sha kashi a hannun Stanislas Wawrinka a zagaye na uku a gasar Monte Carlo masters.Wawrinka zai kara ne da Jo-Wilfried Tsonga a Kwata Fainal.

Talla

Zakaran Tennis na duniya Novak Djokovic shi ma ya sha da kyar ne a hannun Juan Monaco 4-6 6-2 6-2.

Juan Martin Del Potro da Tomas Berdych suna cikin manyan ‘yan wasan da suka sha kashi a monte Carlo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI