Isa ga babban shafi
Wasanni

Za a tsaurara matakan tsaro a wasannin tseren birnin Chicago

Wanda ake zargi da kai hari yayin tseren Boston a watan Aprilu
Wanda ake zargi da kai hari yayin tseren Boston a watan Aprilu REUTERS
Zubin rubutu: Mahmud Lalo
Minti 1

Hukumar da ke shirya tseren gudun famfalaki da za a yi na Chicago a kasar Amurka, ta bayyana daukan tsauraran matakan tsaro, domin gujewa abinda ya faru a tseren gudun Boston, inda wasu suka kai harin da ya kashe mutane uku ya kuma raunata wasu da dama.Gasar tseren wacce za a yi watan Oktoba mai zuwa za ta kasance babbar gasa da za a gudanar tun bayan faruwar harin na Boston a watan Apirlun da ya gabata. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.