Cote D'Ivoire da Najeriya da Kamaru sun tsallake zuwa Brazil

Sauti 09:10
Jagoran 'Yan wasan Kamaru Samuel Eto'o.
Jagoran 'Yan wasan Kamaru Samuel Eto'o. AFP PHOTO / KARIM JAAFAR

A karshen makon da ya gabata ne Najeriya da Cote d'Ivoire da Kamaru suka samu damar shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a Brazil a shekara mai zuwa.