Amurka

Boston: Gudun Marathon cikin matakan tsaro

"Yan sanda a harabar kotun da ake sauraren karar Maharan Boston
"Yan sanda a harabar kotun da ake sauraren karar Maharan Boston REUTERS/Brian Snyder

A yau Litinin ne za’a bude wasannin Marathon a Boston, cikin tsauraran matakan tsaro, bayan harin bom da aka kai a tseren gudun da aka gudanar a bara. Kafin fara tseren gudun, dubban mutane ne za su gudanar da juyayin harin da aka kai a bara wanda ya kashe mutane uku tare da raunata 260.

Talla

‘Yan tseren gudu kimanin 35,660 ne zasu fafata a tseren gudun cikin tsauraran matakan tsaro.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.