Isa ga babban shafi
Tennis

Djokovic da Serena sun lashe kofin Rome

Novak Djokovic na Serbia rike da kofin Italian Open bayan ya doke Rafael Nadal
Novak Djokovic na Serbia rike da kofin Italian Open bayan ya doke Rafael Nadal eurosport.com
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
Minti 1

Novak Djokovic ya lashe kofin Rome Masters bayan ya doke Rafael Nadal a fafatawar karshe da zaratan ‘Yan wasan na Tennis suka kara a jiya Lahadi. Wannan ne karo na uku da Djokovic ke lashe kofin na Rome bayan ya doke Nadal ci 4 da 6, 6 da 3, 6 da 3.

Talla

A bangaren mata kuma Serena Williams ce ta kare kofinta a Rome inda ta doke Sara Errani ta Italiya a karawar karshe a jiya Lahadi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.