Tawagar 'Yan wasan da zasu haska a Brazil
Wallafawa ranar:
Sauti 10:38
Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game shirye shiryen da kasashe ke yi wadanda zasu fafata a gasar cin kofin Duniya a Brazil musamman zaben 'Yan wasa.