Kwallon Kafa

Ecuador ta rike Ingila

Chris Smalling na Ingila yana murza kwallo tare da dan kasar Ecuador Carlos Gruezo  a wasan sada zumunci
Chris Smalling na Ingila yana murza kwallo tare da dan kasar Ecuador Carlos Gruezo a wasan sada zumunci Reuters

Kasar Ecuador ta rike Ingila ci 2 da 2 a wasan sada zumunci da kasashen biyu suka buga a jiya Laraba, domin shirye shiryen shiga gasar cin kofin duniya a Brazil. Ecuador ce ta fara jefa kwallo a raga ana minti 8 da fara wasa amma daga bisani Rooney ya rama wa Ingila kwallon.

Talla

Ross Barkley shi ne ya fara jefa wa Ingila kwallo ta biyu a raga amma kuma Michael Arroyo na Ecuador ya rama. Sai dai daga karshe a fafatawar, alkalin wasa ya bayar da jan kati guda biyu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.