Wasanni

Shirye shiryen kasashen Afrika na zuwa gasar cin kofin duniya

Sauti 10:00
'Yan wasan kasar Ghana
'Yan wasan kasar Ghana REUTERS/Toussaint Kluiters/United Photos

Kasashen Afrika guda biyar da suka hada da Najeriya, Ghana, Kamaru, Algeria da Cote d'Ivoir na ci gaba da shirye shirye fara karawa a gasar cin kofin duniya da za a yi a Brazil. Kan wannan batu shirinmu na Dunitar Wasanni zai tattauna kamar yadda za ku ji tare da Mahmud Lalo.