Wasanni

FIFA: Cristiano ne Gwarzon duniya

Sauti 09:42
Cristiano Ronaldo na Portugal
Cristiano Ronaldo na Portugal Facebook Fifa Ballon d'Or

Shirin Duniyar Wasanni y tattauna ne da masoya kwallon kafa game da zaben gwarzon dan wasan duniya na 2014.