Portugal

Ronaldo Dan wasan Karni a Portugal

Cristiano Ronaldo na Real Madrid
Cristiano Ronaldo na Real Madrid REUTERS/Juan Medina

Bayan Cristiano Ronaldo ya karbi kyautar gwarzon dan wasan duniya a ranar Litinin, a yau Alhamis kuma Portugal ta karrama Cristiano a matsayin dan wasan karni a lokacin da hukumar kwallon kafar kasar ke bikin cika shekaru 100 da kafuwa. Kocin Chelsea ne Jose Mourinho aka ba kocin Karni a bikin da aka gudanar a Lisbon.

Talla

Ronaldo ya doke tsoffin zarantan Portugal Eusebio da Luis Figo wadanda suka yi fice a baya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.