Wasanni

Gasar kwallon kafa na Afirka a Equatorial Guinea

Sauti 09:34
Magoyi bayan kulob din Equatorial Guinea
Magoyi bayan kulob din Equatorial Guinea REUTERS / Luc Gnago

A ranar 17 ga wata Janairun 2015, za a buda gasar neman kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka karo na 30 a kasar Equatorial Guinea, gasar da ke samun halartar 'yan wasa daga kasashe 16.A cikin wannan shiri, Abdoulaye Issa ya yi dubi a game da shirye-shiryen buda gasar da kuma tasirin rashin halartar wasu kasashe a gasar ta bana kamar Najeriya da Masar.