Wasanni

Wasanni: Ci gaba da gasar neman kofin kwallon kafar Afirka

Sauti 09:37
Magoya bayan kulob din Equatorial Guinea
Magoya bayan kulob din Equatorial Guinea REUTERS/Amr Abdallah Dalsh

Ana ci gaba da gasar neman kofin kwallon kafar Afirka karo na 30 a Equatorial Guinea, gasar da kasashe 16 ke halarta. A cikin wannan shiri Abdoulaye Issa ya mayar da hankali ne game da kamun lodayin kasashen da suka shiga gasar ta bana.